Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A jiya ne gwamnatin tarayya ta nuna takaicinta akan maganganun da shugaban ASUU, farfesa Biodun Ogunyemi ya yi, a kan yadda yace gwamnatin tarayya ta gaza.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya goyi bayan kalaman gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum.Gwamnan ya bayyana cewa duk da ya.
Shugaban ACF, Audu Ogbeh, yace harkar tsaron arewa kullum tabarbarewa takeyi. Ogbeh ya jagoranci mutane zuwa Maiduguri don jajanta wa gwamnan akan kashe-kashen.
Rashidat, matar Sheriff Ahmed, mai shekaru 44, ta zargi mijinta da takura mata akan yadda take shiga. Ahmed ya maka matarsa a kotu, inda yake bukatar a raba su.
A ranar Litinin, Oshiomhole ya ce yana matukar alfahari da yadda NWC tayi aiki a karkashin mulkinsa. Oshiomhole yace bai riki kowa ba a zuciyarsa ba a jam'iyya.
Da yawa daga cikin daliban makarantun allo, wadanda aka fi sani da Almajirai, wadanda ke yawo a titunan arewacin kasar nan ba 'yan Najeriya bane a cewa gwamnan.
Barista Bukarti ya ce bincikensa ya gano cewa Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau yana zaune ne a wurin da bbu intanet a cikin dajin Sambisa a hirar da aka yi.
Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran mambobin ADC sun koma APC. Nyako ya sanar da manema labarai hakan bayan tattaunawa tare da shugabannin APC.
Wani mummunan lamari ya faru a titin Katsina zuwa Dutsinma a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba. Wasu abokai 2 suka mutu, bayan motarsu ta kama da wuta kurmus.
Aisha Khalid
Samu kari