Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, da ambasadan Najeriya a kasar Chadi, Zannah Umar Bukar Kolo, sun hadu da shugaban kasar Chadi, Idriss Deby.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sani Yarima, ya bayyana burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023, a karkashin jam'iyyar APC, Daily Trust ta wallafa hakan.
Kotun daukaka kara dake zama a Abuja ta rushe hukuncin da aka yanke wa Olisa Metuh, tsohon kakakin jam'iyyar APC, shekaru 7 a gidan gyaran hali, The Cable tace.
NSMC ta kwatanta rashin tsaron Najeriya da rashin tsaron iyakoki, ta kara da cewa hakan ne dalilin da ya sanya Najeriya ta kasa cin nasara akan 'yan bindiga.
Satar daruruwan daliban Kankara na jihar Katsina ya janyo alamomin tambaya akan matsalar tsaro, wanda hakan ya rikita tunanin iyaye da dama, Daily Trust ta ce.
Sanata Rufai Hanga ya yi hasashen dalilin da yasa shugaba Buhari ya ki sauke shugabannin tsaro. Hanga ne sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisa tarayya.
Tsohuwar ministar kudi, Dr. Ngozi Okonjo-Iweala, ta roki gwamnatin tarayya da tayi gaggawar yin duk yadda zata iya don dawo da fiye da dalibai 300 na Kankara.
Wata kungiya ta fara kamfen a ranar Litinin ta hanyar kai ziyara ga sarakunan gargajiya kamar Olubadan na Ibadan, Oba Saliu Adetunji da Alaafin na Oyo, Oba.
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da batun rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu na firamare da sakandare a cikin jihar.Ta bayar da umarnin rufe makarantu.
Aisha Khalid
Samu kari