Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada umarnin sake garkame makarantun jihar tare da umartarsu da su kammala jarrabawa zuwa ranar Laraba, 16 ga watan Disamban 2020.
Daya daga cikin daliban GSSS Kankara na jihar Katsina, wanda ya samu ya tsere daga hannun 'yan ta'adda yace 'yan ta'addan sun kashe 2 daga cikin daliban Kankara
Kungiyar musulunci ta Najeriya, wacce Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, CFR, mni, Sarkin Sokoto yake jagoranta tace ta samu mummunan labari wanda ya dimauta ta.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana wa 'yan majalisar jiharsa batun tafiyarsa zuwa Amurka don duba lafiyarsa, daga ranar Lahadi, 13 ga Disamba.
Bayan 'yan kwanaki da 'yan bindiga suka sace daliban jihar Katsina, wani mazaunin inda al'amarin ya faru, karamar hukumar Kankara, ya bayyana dalilan da suka.
Majalisar dattawa tana tuhumar ma'aikatar man fetur a kan bai wa wani ma'aikacinta N145,000,000. Korafin yana cikin wata takarda ta Odita janar na gwamnatin.
A ranar Asabar, 12 ga watan Disamban 2020 ne Seun, daya daga cikin yara mazan tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo,ya aura rabin ransa Deola Shonu.
Babban hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman, Garba Shehu, ya ce rundunar soji ta zagaye wadanda suka yi garkuwa da dalibai a jihar Katsina yanzu.
Rundunar sojin Najeriya sun saki wasu hotuna, wadanda suke nuna miyagun makamai da suka kwace daga hannun mayakan Boko Haram lokacin wani karon batta da sukayi.
Aisha Khalid
Samu kari