Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata ma'abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani mai suna Ngozi ta bar mutane da abun mamaki a labarin da ta bada. A wasu jerin wallafar da Ngozi tayi.
Wata kotun kasar Saudi Arabia a ranar Litinin ta yanke wa wata Loujain al-Hathloul, daya daga cikin fitattun mata masu rajin kare hakkin mata shekaru biyar.
Tsohon dan majalisar wakilai daga Fagge a jihar Kano, Alhaji Danlami Hamza, ya rasu sakamakon muguwar annobar korona da ta kama shi, The Punch ta ruwaito hakan.
Wani tsoho mai shekaru 75 daga arewacin Isra'ila ya rasu sakamakon ciwon zuciya bayan sa'o'i biyu da aka yi masa allurar rigakafin cutar korona a ranar Litinin.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bada labarin yadda Janar Olu Bajowa mai ritaya ya ceci rayuwarsa inda ya tsallake mutuwa daga hannun Dimka.
Daruruwan mazauna kauyukan Shindifu, Kirbutu, Debiro, Shafffa, Tashan Alade da Azare a karamar hukumar Hawul ta jihar Borno sun fara komawa gidajensu a Hawul.
Kirsimeti biki ne tare da shagali da murna ake yi duk karshen shekara amma ga mabiya addinin Kirista. An yi shagalin a ranar Juma'a 25 ga watan Disamban 2020.
A halin yanzu, majalisar wakilai bata da bukatar ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari domin tattaunawa a kan matsalar tsaro da ya addabi fadin kasar nan.
Ministan harkokin mata, Pauline Tallen ta kamu da cutar korona.An tabbatar da kamuwarta ta muguwar cutar bayan da ta yi gwaji tare da iyalanta, Channels TV.
Aisha Khalid
Samu kari