Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ana jajiberin ranar Kirsimeti, wani bidyon bawan Allah da ke taimakon mai siyar da lemu ya cika kafafen sada zumuntar zamani. Jama'a da dama sun dinga kwarara.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya nuna yadda yake da burin kawo karshen kalubalen da ke addabar arewa ta tsakiya a fannin tsaro.A wasu hotunan da suka bulla.
Ba kamar yadda aka saba ganin sojoji ba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance mutum mai barkwanci wanda a duk llokacin da yake tattare da mutane ba a zama.
A kalla mutum bakwai da suka hada da 'yan sa kai niyu suka mutu bayan 'yan bindiga sun bude musu wuta a kasauwar mako ta Galadimawa da ke karamar hukumar Giwa.
Wani Shadrack Okpomhe wanda ke aiki da kungiyar Edo Diaspora Organization, a ranar Laraba 23 ga watan Disamba, ya bada labarin yadda budurwar ta nemi taimakon.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana matukar shiga takaici da bakin ciki in har aka samu rashin zaman lafiyya da karantsaye a kan tsaro da ke kasar nan.
Wasu 'yan bindiga a ranar Laraba da yammaci sun kai wa dakarun soji hari a karamar hukumar Okene ta jihar Kogi inda suka kashe sojin ruwa biyu. Jaridar Tribune.
Daga bakin wasu daga cikin yaran makarantar Kankara da aka sace, sun tabbatar da cewa an biya kudin fansa kafin a sakesu, mujallar The Wall Stree ta tabbatar.
Kungiyar daliban Najeriya ta ce mambobinta za su shiga gagarumar zanga-zanga idan har kungiyar malamai masu koyarwa a jami'o'i suka sake fadawa yajin aikin.
Aisha Khalid
Samu kari