Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Alhamis, hedkwatar tsaro ta ja kunnen 'yan ta'adda, 'yan bindiga , masu garkuwa da mutane da duk wasu masu aikata laifi da ke sassan kasar nan da tuba.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce bata taba shiga cikin wani halin tsoro ba matukar ta zo goyon bayan dan takara ballantana idan ra'ayinsa ya zo daidai nata.
Kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta bayyana bidiyon yadda ta halaka wasu Kiristoci da ta cafke a cikin kwanakin nan a arewa maso gabas na kasar nan kafin Kirsimeti.
Jigon jam'iyyar APC, Sanata Abba Ali, ya yi martani a kan kara lalacewar tsaron kasar nan. Ya ce shugaan kasa Muhammadu Buhari ya gaji wadannan matsalolin ne.
Sarkin Kauran Namoda a jihar Zamfara, Manjo Sanusi Muhammad Asha ya musanta ikirarin rundunra 'yan sandan jihar Katsina inda suka ce sune suka cece shi harinsa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayar da sakonsa na sabuwar shekara ga 'yan Najeriya, inda yace lokaci yayi da shugabannin Najeriya zasu.
Wasu iyalai sun shiga cikin gagarumin mamaki da annashuwa, bayan bayyanar sakamakon asibiti. Sakamakon ya nuna yadda matar ta kara samun ciki, bayan tana dauke.
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya ce lokacin yana kujerarsa, bai tabbatar da wasu daga cikin wadanda Buhari ya zaba ba, saboda dalilai nasa.
An maka wani matashi mai shekaru 25 mai suna ChibuikeNjokwu a gaban koton majistare da ke Ado-Ekiti a ranar Laraba bayan ya gatsarawa budurwarsa cizo a nononta.
Aisha Khalid
Samu kari