Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar gudanarwa ta jami'ar Bayero da ke Kano ta amince da soke zangon karatu na 2019/2020 da aka fara a dukkan fadin makarantar.Wannan na kunshe a takarda.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da omoyele Sowore da wasu mutane hudu a gaban wata kotun majistare da ke Wuse Zone 2, Abuja. Rundunar 'yan sandan Najeriya ce.
Kamar yadda BBC Hausa ta yi hira da babban malami, Sheikh Gumi a kan dalilinsa na shiga yankuna masu tsananin hadari domin da'awa, malamin ya bayyana dalilinsa.
Iklima Musa tana neman a karbar mata hakkinta daga wurin kishiyarta wacce ta watsa mata tafasasshen ruwa a jihar Filato. Idan za mu tuna, wacce ake zargi da.
Shugaban jam'iyyar AP na gundumar Gwargwada da ke karamar hukumar Toto ta jihar Nasarawa tare da daukacin mabiyansa sun koma jam'iyyar APC a jihar, Daily Trust.
Afrika tana cike da al'adu masu tarin bada mamaki amma kuma wasu daga ciki duniya bata san da su ba.Wasu daga cikin al'adun nahiyar masu bada mamaki sun matuka.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Asabar ya ziyarci mafarauta shida da a halin yanzu suke karbar kulawar masana kiwon lafiya a asibitin koyarwa da ke.
Fusatattun matasa a jihar Katsina a jiya sun fito zanga-zanga tare da rufe manyan tituna sakamakon fusata da garkuwa da mutane tare da harin 'yan bindiga wurin.
Daga Allah muke, kuma gare shi za mu koma. A yau safiyar 1 ga watan Janairun 2020 ne kasar Zazzau ta tashi da alhinin rasuwar Alhaji Bashir Aminu, Iyan Zazzau.
Aisha Khalid
Samu kari