Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani mutumi daga yankin arewa maso gabas na kasar nan ya kalubalanci yadda ake tsawwala al'amuran aure a kasar Ibo.A yayin da ya yi dogaro da wani lissafi tare.
Budurwa 'yan Najeriya mai suna Bello Mariam ta zama abun magana tare da gigita samari a kafar sada zumuntar zamanin Twitter bayan da ta zama cikakkiyar likita.
Fitattaun mawaka da jama'a a Najeriya sun kafa wata kungiyar maza masu rowa da ake kira da Stingy Men Association of Nigeria. Kungiyar dai babu shakka ta samu.
Kwamared Didi Adodo, tsohon kwamishinan kwadago da ayyuka na musamman na jihar Edo ya rasu. Shugaban kwadagon ya mutu ne da safiyar Talata, 12 ga watan Janairu.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya samu karuwar yaro namiji. Budurwar shi da suka dade tare 'yar asalin kasar Morocco ce ta haifa masa.
Garba Shehu, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan yada labarai, ya ce shugaban kasa bai sallami shugabannin tsaro ba ne saboda.
Wani mutum dan Najeriya ya bayyana yadda rayuwar aurensa na shekaru 7 ta kasance tsakanin matarsa da mahaifiyarsa wacce bata kaunarta ko kadan, a kafar sada.
An shiga cikin tashin hankali da rudani da safiyar Litinin a ma'aikatar noma da bunkasa kauyaku dake kan titin Jabba a Iloron, lokacin da aka tsinci gawar wani.
Hukumar jami'an tsaro ta farin kaya ta bayyana cewawasu mutane na kokarin tada rikicin addini a kasar nan a kowanne lokaci daga yanzu a wata takarda da ta fita.
Aisha Khalid
Samu kari