Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu 'yan bindiga a ranar Asabar da yammaci sun kai hari wani kamfanin shinkafa da ke cikin jihar Kano inda suka kashe wani mutum mai suna Alhaji Isa Abubakar.
Rundunar 'yan sandan jihar Yobe ta cafke wasu mutum 4 da ake zargi da hannu a mutuwar wata budurwa mai shekaru 18 a masaukin bakin gwamnatin jihar Yobe da ke.
Wani matashi mai shekaru 19 mai suna @oustsucced a Twitter ya nuna cewa tabbas zai iya kula da kanshi kuma zai iya dogaro da kafafunsa. A wata wallafa da yayi.
Wasu sabbin aure wadanda matar ke cikin shekarunta na hamsin yayin da mijin ke cikin shekarunsa na sittin sun janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta,The Nation.
An halaka mutane uku yayin da wani daya ya samu rauni a lokacin da wasu mayakan ta'addanci da ake zargin 'yan Boko Haram ne suka kai hari kusa da Maiduguri.
Wani kasurgumin mai maganin gargajiya, Simon Odo, wanda akafi sani da Sarkin shaidanu yana kallon duniya a tafin hannunsa. Mutumin mazaunin anguwar Aji ne.
Wani matashi dan Najeriya ya bar jama'a a kafar sada zumuntar zamani cike da mamaki bayan ya bada labarin rabuwarsa da tsohuwar budurwarsa a kan son damfara.
Rundunar sojin sama ta Operation Lafiya Dole ta yi wa 'yan ta'addan Boko Haram mummunar barna a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Ta ragargaza maboyarsu a Borno.
Kakakin majalisa, Nancy Pelosi, ta bukaci a tube Donald Trump ta hanyar amfani da gyararriyar doka ta 25. Tace wajibi ne a sauke Trump matukar ana so a tserata.
Aisha Khalid
Samu kari