Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hedkwatar tsaro ta ce rundunar Operation Delta Safe, a ranar 9 ga watan Janairu, sun kwace buhunhuna 1,184 na Yaraliva Nitrabor Fertilizer wuraren hanyar ruwan.
Kakakin majalisar jihar Kogi, Prince Mathew Kolewole, yana yi wa gwamna Yahaya Bello kamfen don mutane su mara masa baya ya tsaya takarar shugabancin Najeriya.
Har yanzu, harkokin tsaro sai kara tabarbarewa suke yi, don da safiyar Alhamis, 14 ga watan Janairu wasu mutane, da ake zargin 'yan fashi ne suka kashe kawunsa.
Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Sokoto, Abdulkadirr Jeli Abubakar III ya rasu.Ya rasu a ranar Laraba bayan gajeriyar rashin lafiya da yayi fama da ita.
Rundunar Operation Lafiya Dole a ranar Talata ta ragargaza mayakan ta'addanci na Boko Haram kuma sun lalata motcoin yakin 'yan ta'addan a wani samame da suka.
Tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ya shiga kungiyar maza matsolaye da aka kafa kwanan nan, The Nation ta wallafa.Ya wallafa bidiyo.
Wasu masoya 'yan kasar Ghana, wadanda suka kammala karatunsu a jami'a tare har suka samu ayyuka, sun tara N4,549,701.52 cikin shekaru 5 don yin hidimominsu.
'Yan sandan jihar Katsina sun kama wani Kabiru Bashir mai shekaru 27 da Sadiq Ashiru mai shekaru 30, duk 'yan karamar hukumar Danbatta dake jihar Kano ne, bisa.
'Yan sandan jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 19, wanda aka fi sani da Sara-Suka, bisa laifin shirya liyafar lalata da holewa a karamar hukuma Das.
Aisha Khalid
Samu kari