Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, Daily Trust ta wallafa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a jiya ya ce majalisar tarayya bata da dalilin da zai sa ta yaki shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda wasu ba.
Wani matashi mai suna Mohammaed Salisu da ke yankin Abujan Kwata a jihar Bauchi a makon da ya gabata ya aura matacciyar budurwarsa mai suna Halima bayan mutuwa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta musanta ikirarin jam'iyyar adawa ta PDP na cewa tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Dakarun soji karkashin rundunar Operation Thunder Strike a daren Litinin sun halaka 'yan bindiga biyu a kan titin Sabon Iche-Kagarko a karamar hukumar Kagarko.
Mutane akalla 10 ne suka rasa rayukansu da gidajensu bayan 'yan bindiga sun kai wa 'yan kauyen Talli, Dutsin Gari da Rayau dake karamar hukumar Maru a Zamfara.
Mutanen Maiduguri, babban birnin Borno, sun shiga tararrabi bayan an kona wani soja saboda ya harbi fararen hula 4. Wadanda suka ga yadda lamarin ya faru sun.
Rundunar 'yan sandan jihar kano ta tabbatar da kama wata matar aure mai shekaru 20 mai suna Suwaiba Shuaibu a kan zarginta da sokawa wata Aisha Kabir wuka ana.
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Akwa Ibom, Udo Ekpenyong ya rasu.Ekpenyong ya rasu a ranar Litinin a Uyo kamar yadda wani jami'in gwamnatin jihar Akwa Ibom.
Aisha Khalid
Samu kari