Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Dan majalisar jihar Jigawa mai wakiltar mazabar Kafin-Hausa, Adamu Babban Bare daga jam'iyyar APC ya rasu. Ya rasu bayan doguwar jinyar rashin lafiya da yayi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Lahadi ya gabatar da motocin alfarma biyu ga sabon Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Umar Garbai.
Bashir El-Rufai, daya daga cikin yara mazan gwamnan jihar Kaduna, Gov. Nasir el-Rufai ya yi wallafar da ta tada kura a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta lashe dukkan kujerun zaben kanana hukumomi 44 da aka yi a jihar Kano. Jam'iyyar mai mulki ta kara da kwashe dukkan kujerun kansila.
A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumuntar zamani, an ga ministan yana yawo da sandar guragu yayin bude wani gidan marayu da makarantar Islamiya a Kaita.
Kasaitattun hotunan wani gida dake jihar Anambra ya karade kafafen sada zumuntar zamani, wanda mutane suka yita cewa lallai akwai 'yan kabilar Ibo masu dukiyar.
Sojoji biyar da suka hada da hafsin soja daya daga bataliya ta 117, 28 Task Force Brigade ne suka rasu yayin da wasu 15 suka jigata bayan sun fadawa wani bam.
An samu rikici a yammaci Juma'a a filin sauka da tashi na jiragen sama na Malam Aminu Kano bayan fasinjoji sun tada tarzoma sakamako soke tashin jirgin yammaci.
Hadiza, matar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ta bayyana alhininta akan yadda gashin dake kan mijinta ya yi furfura cikin kankanin lokaci.
Aisha Khalid
Samu kari