Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Al'amuran soyayya da alaka tsakanin mata da maza ba abubuwa bane da masu amfani da kafar sada zumuntar zamani ke yin shiru idan aka tsokano. Zamani ya zo da.
Nura Walwala Magaji kafinta ne mai shekaru 36 daga gundumar Zango ta karamar hukumar Bauchi a jihar Bauchi. Ya ce yana alfahari da yadda ya haifa yara 13,.
Wani bidiyo mai cike da bada mamaki ya bazu a kkafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an saurayi yana dukan budurwarsa yayin da abokansa suke taya shi jibgar.
An saka 'yan majalisar jihar Kogi gaba da caccaka bayan zagayen jihohi da suka yi suna nemawa gwamna Yahaya Bello goyon baya daga jama'a domin fitowa takara.
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya shirya tsaf don komawa kungiyar kwallon kafa ta West Bromwich Albion a wata yarjejeniya ta takaitacciya a shekarar nan.
Hedkwatar tsaro ta dakarun sojin Najeriya ta ce sojin sama na rundunar Operation Thunder Strike ta ragargaza 'yan bindiga masu tarin yawa a dajin Chikwale da.
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude makarantun gaba da sakandare na jihar a ranar Litinin, 25 ga watan Janairun 2021 a fadin jihar bayan tamtancewarta.
A ranar Laraba, gwamnatin jihar Kano ta fada wani gida wanda ake zargin masu garkuwa da mutane suna adana mutane idan sun sato su, Premium Times ta ruwaito.
A ranar Alhamis rundunar sojin Najeriya tace tana samun nasarori, kuma tana dab da kawo karshen ta'addanci da rashin tsaro a kasar nan, Channels TV ta wallafa.
Aisha Khalid
Samu kari