Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An cigaba saka da warwara bayan mutuwar wata mai aiki 'yar shekara 16 a Kano, inda mutane da dama suka yi ta bayar da bayanai akan mutuwar ta,Daily Trust ta ce.
Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu ya sa hannu bayan amincewa da dokoki 5. Kamar yadda takardar da Antoni Janar kuma Kwamishinan shari'a ta jihar,Hajiya Rahmatu.
Wasu matasa sun kai wa kwamishinan ayyukan jihar Ondo, Saka Ogunleye, farmaki yayin da rikicin cikin jam'iyyar APC yake kara ruruwa a tsakanin 'yan jam'iyyar.
Kasa da sa'o'i 24 bayan fara aikin sabon shugaban hafsin sojin kasa, Manjo Janar Ibrahim Attahiru, mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kai hari garin Dikwa.
Tsohon hafsin sojan kasa, Laftanal Janar Tukur Buratai mai murabus, ya ce ya gyara harkar sojin Najeriya fiye da yadda ya sameta.Ya furta hakan ne a wani taron.
An saba nada shugabannin tsaron kasar nan tun da aka fara mulkin farar hula a Najeriya. An fara hakan tun a shekarar 1999. A jiya ne shugaban kasa Muhammadu.
A ranar Alhamis, wani Keneth Okoro, mai shekaru 45 ya bayyana gaban kotun majistare dake Ikeja a jihar Legas, bisa laifin garkuwa da yaransa guda 2 da ya haifa.
Dakarun sojin saman Najeriya a ranar Alhamis sun kashe 'yan bindiga masu yawa samamen da suka kai ta jiragen yaki a kananan hukumomin Birnin Gwari, Giwa,Igabi.
Shugaban kasa Muhaammadu Buhari ya mika wasika dauke da bukatar tabbatar da sabbin hafsoshin tsaron da ya nada ga majalisar tarayyar kasar nan, Premium times.
Aisha Khalid
Samu kari