Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kungiyoyin 'yan bindiga biyu sun yi arangama a kuayen Illela da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, lamarin da ya kawo halakar 'yan bindiga masu yawa.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya wakilci jihar Kogi ya janyo mahawara mai zafi daga yan Najeriya a kafar sada zumunta bayan ya wallafa bidiyon asibitin rakuma.
Sarkin Musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III, a ranar Laraba ya shawarci gwamnati da kada ta matsa wa 'yan Najeriya akan riga kafin COVID-19.
Kungiyar dattawan arewa ta ce ba canja shugabannin tsaro ne kadai zai kawo garanbawul ba ga matsalolin tsaron da Najeriya take fuskanta, Punch ta wallafa hakan.
Biyu daga cikin kananan yara 18 da aka kai jihar Gombe daga bisani aka mayar da su jihar Anambra 'yan asalin Kano ne,shugaban kungiyar iyayen da 'ya'yansu suka.
Marasa rinjaye na majalisar dattawa sun nuna gamsuwarsu a kan sabon nadin sabbin hafsoshin sojin da aka samu a kasar nan.Sun nuna sakankancewarsu da cewa za.
Wani fusataccen magidanci ya je kafar sada zumuntar zamani domin daukar fansa daga matarsa wacce ke cin amanarsa da kaninshi, Kamar yadda Bidiyon ya nuna dai.
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maye gurbin hafsoshin tsarin kasar nan da suka kasance a ofishinsu tun 2015 da wasu sabbin, The Cable tace.
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya sanar da yadda wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin kwace kudaden da ke bankunan tsohon gwamna Zamfara.
Aisha Khalid
Samu kari