Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani Charle Majawa ya sheka lahira sakamakon tsananin gamsuwar da yayi yayin da yake saduwa da wata karuwa. Rahoton 'yan sanda ya bayyana cewa matashi ya mutu.
Wata kotun majistare dake Makurdi a ranar Talata ta bada umarnin adana wani malamin makaranta mai suna Mernyi Christopher a gidan gyaran hali sakamakon halaka.
Wata kotun tafi da gidanka a Abuja ta bada umarnin rufe kasuwar Wuse da ke Zone 5 saboda take dokokin dakile yaduwar cutar korona a kasuwar, The Cable ta sanar.
Kwamitin fadar shugaban na yaki da cutar korona (PTF) ta bayyana jihar Kogi a matsayin jihar da ta fi kowacce hatsari a fannin yaduwar cutar korona. Ta ce jiha.
Anthony Ezonfade Okorodas wani alkali ne a jihar Delta wanda ya bada labarin yadda gwajin DNA ya bankado cewa ba shi ne mahaifin 'ya'yansa uku ba da tsohuwa.
Wani mutum mai amfani da suna KidMarleymusic a kafar sada zumuntar zamani Twitter ya janyo cece-kuce bayan ya wallafa hotunan karensa da yake son siyarwa 1.1m.
Wani mai yakin kwatar 'yancin Yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda akafi sani da Sunday Igboho ya isa jihar Ogun yana cewa ya kai ziyarar don ya fatattaki makiyaya.
Shiru ake ji dangane da batun zaben sabon Sifeta janar na 'yan sanda sakamakon karewar wa'adin IGP Mohammed Adamu a ranar Litinin. Fadar shugaban kasa bata san.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC, Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya sasanta 'ya'yan jam'iyyar APC na jihar Zamfara. Sanannen abu ne fadansu.
Aisha Khalid
Samu kari