Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A jiya ne majalisar dattawa ta bayyana cewa babu abinda za isa tirsasa ta tantance tare da tabbatar da nadin da shugaba Buhari yayi wa tsoffin hafsoshin tsaro.
Sabbin dalilai sun bayyana a kan abinda yasa jigon jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da kuma uban jam'iyya, Bisi Akande da wasu sun sokin sabuwar rijistar.
Rundunar sojin kasa da na sama sun samu nasarar mamaye sansanin mayakan IS, inda suka kashe manyan kwamandojinsu sauran kuma suka ranta a na kare, AFP ta sanar.
Tolani Alli, mai hoton farfesa Yemi Osinbajo na musamman ya wallafa hotunan wata yarinya mai suna Chinaza mai cike da tarihi a ranar Asabar,6 ga watan Fabrairu.
Fadar shugaban kasa ta zargi jam'iyyar PDP da yin ayyuka masu kama da na Boko Haram. A wata takarda da hadimin Buhari na musamman akan yada labarai,Garba Shehu.
Ana cewa komai tabarbarewar tattalin arziki kasa, dole ne a samu wadanda suka samu riba a wannan lokacin. Kamar yadda Legit.ng ta tattaro, ga miloniyoyin 5.
Shugaban majalisar sarakunan jihar Zamfara kuma Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunne a kan auren mace fiye da daya wanda yayi ikirarin shine.
Wani dillalin gidaje da filaye, Babangida Sadiq Adamu ya shiry tsaf domin auran kyawawan 'yan mata biyu a rana daya. Adamu zai aura Maimuna Mahmud da Maryam.
Babban malami mazaunin jihar kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfanin da kasafin kudin da ta ware domin yaki da ta'addancin.
Aisha Khalid
Samu kari