Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja

- Wani matashi mai suna Babangida Sadiq Adamu ya shirya domin aure kyawawan mata biyu a rana daya

- Kamar yadda abokinsa ya wallafa tare da hotunan, za a daura auren ne a masallacin Juma'a da ke Garki Abuja

- Za a fara shagalin bikin da sa lalle a ranar Laraba, 3 ga watan Maris 2021 kafin a daura a ranar 6 ga Maris

Wani dillalin gidaje da filaye, Babangida Sadiq Adamu ya shirya tsaf domin auran kyawawan 'yan mata biyu a rana daya.

Adamu zai aura Malama Maimuna Mahmud tare da wata tsuleliyar budurwa mai suna Maryam a ranar 6 ga watan Maris 2021.

Za a yi daurin auren a Masallacin Juma'a da ke Garki a Abuja. Za a fara shagalin bikin da yin lallen amare a ranar Laraba, 3 ga watan Maris.

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja
Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja. Hoto daga Abdulkareem Lukman Dida
Asali: Facebook

Wani matashi mai suna Abdulkareem Lukman Dida ne ya wallafa labarin tare da hotunans a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani na Facebook.

Ya bayyana murnarsa ga abokinsa Babangida tare da fatan shi ma yayi hakan nan babu dadewa idan aurensa ya zo.

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja
Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja. Hoto daga Abdulkareem Lukman Dida
Asali: Facebook

KU KARANTA: Mutum 6 sun sheka lahira, 6 sun jigata bayan hatsarin da 'yan bindiga suka haddasa a titin Birnin Gwari

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja
Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja. Hoto daga Abdulkareem Lukman Dida
Asali: Facebook

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja
Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja. Hoto daga Abdulkareem Lukman Dida
Asali: Facebook

KU KARANTA: Bidiyon wanda ake zargi yana nuna soyayyarsa ga kyakyawar alkalin da take masa shari'a

Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja
Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja. Hoto daga Abdulkareem Lukman Dida
Asali: Facebook

A wani labari na daban, babban malami mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da kasafin kudin da ta ware domin yaki da ta'addancin da ke mamaye arewa.

Gumi, wanda ya yi magana a cigaban ziyarar kwana biyar da ya kai wa Fulani a jihar Zamfara, ya ce manyan kudaden da ake warewa wurin tsaron kasar nan kamata yayi a yi amfani da su wurin shawo kan matsalar Fulani.

"Wadannan biliyoyin sun isa har sun yi yawa wurin shawo kan bukatun Fulani wanda ya hada da kayan more rayuwa, horar da su tare da samar musu da jari," ya kara da cewa.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng