Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fasto Tunde Bakare, mai kulawa da cocin Citadel Global Community, wanda a baya ake kira da Latter Rain Assembly, ya musanta ikirarin cewa Buhari ya ci amana.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jethro Akun, ya rasu yana da shekaru 76 a duniya. Dattijon ya rasu a ranar Alhamis da safe bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Wasu da ake zargin jami'an tsaro na farin kaya ne sun kama wasu shugabannin CNG a Kaduna. Hakan ya faru ne bayan an dakatar da wani taro da kungiyar zata yi.
Wata gagarumar gobara ta tashi a kasuwar Tifa da ke Gwarinpa a Abuja. An gano cewa mutum 6 sun rasa rayukansu yayin da wasu da yawa suka samu raunika a ranar.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya kushe korar da ake wa 'yan kasar nan daga wasu sassan Najeriya inda yace dan Najeriya yana da damar zabar wurin zama.
Wani dan Najeriya ya rabu da matarsa bayan mahaifiyarta ta hana shi ganin yaransa saboda ikirarin bai gaisheta ba.A wani bidiyo wanda mijin yayi, an gan shi ya.
Wasu 'yan bindiga sun kwace N20,000,000 daga hannun akawun ofishin gwamnan jihar Ekiti a ranar Laraba a wani hari da suka kai, The Nation ta wallafa hakan.
Jam'iyyar APC ta ce bata da shirin tsayar da tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan, a matsayin dan takarar jam'iyyar a zaben 2023, Daily Trust tace.
Bayan sace wani yarima mazaunin Atlanta a ranar 30 ga watan Janairun 2020 a jihar Edo, kwatsam yau aka tsinci rubabbiyar gawarsa a daji,jaridar The Nation tace.
Aisha Khalid
Samu kari