Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mataimakin shugaban kasa yemi Osinbajo ya ce nada sabbin hafsoshin tsaro da gwamnatin tarayya tayi yasa an samar da sabbin dabaru da hanyoyin yakar ta'addanci.
Kamar yadda mutumin wanda tsohon lauya ne kuma dan kasuwa ya wallafa, mata suna kawar da hankalin mutum daga gina kanshi domin ya gwada a kan mata sama da 100.
Birgediya janar Mohammed M. Yerima ya yi digirinsa na farko a fannin kimiyyar siyasa jami'ar Ahmadu Bello kafin ya shiga makarantar sojoji a watan Oktoban 1989.
EFCC ta damki Stella Oduah, tsohuwar ministan sufurin jiragen sama bisa zargin wawusar kudaden al'umma. An daga zaman da za ayi da ita ranar Talata bata nan.
Wannan mawakin dan Najeriya, Peter Okoye wanda aka fi sani da Mr P na Psquare ya wallafa bidiyon tsadaddu kuma kasaitattun motocinsa a shafinsa na Instagram.
Yayin da ko wanne dan siyasa yake shiri akan zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar APC ma ba a barta a baya ba, sai dai alamun nasara ne suke ta harararta.
Wata mata ta daka tsalle gaban masu rajin kare hakkin bil'adama, bayan mijinta ya takura mata da cewa sai sunje anyi musu gwajin asibiti na DNA don ya samu.
Wani lamari mai matukar girgiza zukata tare da gigita jama'a ya auku a jihar Binuwai. Budurwa ce mai shekaru 18 ta zama silar mutuwar mahaifiyarta Mbachirin.
Shugaban rundnar sojin kasa, Manjo Janar Ibrahim Attahiru ya ce yana hango karshen artabunsu da Boko Haram a Najeriya nan babu dadewa kuma zaman lafiya zai zo.
Aisha Khalid
Samu kari