Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ofishin sifeta janar na 'yan sanda zai gurfanar da tsohon gwamnan Imo, Ikedi Ohakim, a gaban kotu a ranar Litinin, 15 ga watan Fabrairu bisa laifin tozarci.
Jam'iyyar PDP ta jihar Katsina reshen karamar hukumar Matazu ta dakatar da shugabanta, Honarabul Murtala Tukur Karadua a kan zarginsa da ayyukan cin amana.
Fitaccen malamin addainin Silama a arewacin Najeriya ya zargi rundunar sojin Najeriya da amfana da rashin tsaron da kasar nan ke ciki wanda hakan yasa basu son.
Gwamnann jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ce Fulani makiyayya ya zama dole ne suke dauka tare da yawo da miyagun makamai domin su bai wa kansu kariya daga miyagu.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya soki furucin da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi akan matsalar rashin tsaron yankin arewa maso yammacin kasa.
Gwamnatin daular Larabawa (UAE) ta dakatar da shigar da 'yan Najeriya zuwa Dubai a matsayin hanyar dakatar da yaduwar cutar COVID-19, Daily Trust ta wallafa.
Wata kotun majistare da ke zama a Sokoto ta kama wasu matsaa da laifin yada bidiyon tsiraicin wata yarinya a kafafen sada zumuntar zamani. Daily Trust ta ce.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya tattauna sauya sheka,daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar APC.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta sanar da cewa shanun da suka kutsa cikin gidan Wole Soyinka na wani bayerabe ne ba bafulatani ba. The Cable ta wallafa hakan.
Aisha Khalid
Samu kari