Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bai wuce kwana 2 ba da 'yan Boko Haram suka afka Egiri, Zira I da II dake karkashin karamar hukumar Biu wanda hakan yayi sanadiyyar asarar gidaje masu yawa.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya ya ce hakkin kowanne dan kasa ne ya kasance a ankare da rashin tsaron Najeriya, Vanguard ta wallafa hakan.
Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yayi kira ga gwamnati da ta saka tsauraran dokoki da za su daidaita hauhawar yawan jama'a a kasar nan, Daily Trust tace.
Wata mummunar gobara ta yi ajalin wani jariri a wani sansanin 'yan gudun hijira dake wuraren titin Mafa a cikin Maiduguri jihar Borno a ranar Talata, The Punch.
Wasu wakilan gwamnatin tarayya da suka hada da mai bada shawwar na musamman ga shugaban kasa, Mohammed Babagana Munguno da sifeta janar na 'yan sandan Najeriya.
Hukumar 'yan sandan Abuja ta ce ta mayar da harin da wasu 'yan fashi 4 suka kai wa wasu mutane a wurin Gwarimpa dake Abuja. ASP Mariam Yusuf, ta sanar da haka.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bai wa 'yan jihar Kano 185 da suke kasuwanci a kasuwar Shasha da take jihar Ibadan N18,500,000 sakamakon ibtila'in.
Wani malami a jami'ar Najeriya da ke Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu, Dr Chigozie Jude Odum an dakatar da shi kuma an damke shi sakamakon cikin da ya dirkawa.
Yara kanana bakwai sun samu rauni sakamakon hatsarin da ya auku bayan fashewar wani abu a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, jaridar The Cable ta ruwaito.
Aisha Khalid
Samu kari