Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin jihar Bauchi ta kara haske a kan jawabin Gamna Bala Mohammed inda yace makiyaya su dinga yawo da AK-47 domin baiwa kansu kariya, The Punch ta ruwaito.
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya rasa shugaban ma'aikatansa, Ibrahim Idris a daren Lahadi. Ma'aikatar ce ta sanar da hakan a shafinta na Twitter.
Sarki Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu, yayi kira ga 'yan Najeriya da su nemi taimakon Allah domin kawo saukin rikice-rikicen da suka yi yawa a kasar nan katutu.
Sanata Gershom Bassey, sanata mai wakiltar jiharCrooss River ta kudu a jiya yayi kira ga gwamnonin arewa da su kasance masu taka-tsan-tsan wurin sasanci da su.
Bayan barkewar rashin tsaro a jihar Kebbi, mataimakin gwamnan jihar, Ismaila Yombe, ya koma masarautar Zuru da zam don kawo karshen ayyukan 'yan sa kai a wurin.
Ahmad Gumi,babban malamin addinin nan, ya ce 'yan bindiga suna tattara kudaden da suke amsa a matsayin kudaden fansa daga hannun jama'a don siyan makamai manya.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hari Shagari quarters dake karamar hukumar Funtua dake jihar Katsina, inda suka kashe shugaban 'yan sakai dake wurin.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka gagararrun kwamandoji biyu na Boko Haram, Abul-Bas da Ibn Habib a Banki, kusa da Pulk a ajihar Borno kamar yadda PM News tace.
Farfesa Umar Labdo sakataren kungiyar samar da cigaban Fulani ne wato FULDAN, sannan kuma farfesa ne a bangaren siyasar musulunci a jami'ar Yusuf Maitama Sule.
Aisha Khalid
Samu kari