Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada cewa babu gudu balle ja da baya, mulkinsa zai fitar da 'yan Najeriya miliyan 100 daga matsanancin talauci a kasa.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar belin da Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa ya mika gabanta,The cable tace.
'Yan bindiga sun samo wani sabon salo na kaiwa jama'a farmaki a jihar Neja. Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wa 'yan sanda hari inda suka kashe dan sifeta.
Majalisar dattawa ta kare kanta a kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da sabon shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
A cikin watannin nan, 'yan bindiga sun cigaba da cin karens babu babbaka a arewacin kasar nan inda suke kai hari tare da yin garkuwa da mutane, The Cable tace.
Diyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Dr. Fatima Atiku Abubakar ta karyata ikirarin cewa ta yi rijistar zama cikakkiyar 'yar APC,Vanguard tace.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce ba zai taba bada hakuri ba a kan tsokacin da yayi a makon da ya gabata ga wadadan ke kwatanta 'yan kabilar Fulani.
Bayan mako daya da yin garkuwa da yara maza na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja wadanda ake zargi da garkuwa da mutane sun bukaci cinikin kudin fansa.
A ranar Talata ne 'yan bindiga suka kai wa motar kudi hari a Ubulu-Okiti a kan babbar hanyar Benin zuwa Asaba a karamar hukumar Aniocha ta arewa a jihar Delta.
Aisha Khalid
Samu kari