Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata budurwa mai amfani da @MrsKaranu a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta mika tayin soyayyarta ga saurayi a watan Yunin 2020 kuma ta aure babu dadewa.
Gwamnatin Najeriya ta yi bayanin cewa yara a kasar nan ba za a yi musu riga-kafin cutar korona ba koda ta iso Najeriya, Daraktan hukuma NPHCDA, Faisal Shuaib.
Tsohon mataimakin daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, Dennis Amachree a ranar Litinin ya yi bayanin cewa jami'an tsaron da aka bai wa umarnin ceto yan Kagara.
Wata budurwa ta je wata kungiya a kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna "Beyond Intimacy" domin neman taimako bayan lalata da ta dinga yi da mijin.
Daruruwan jama'a sun shiga sarkakiya a birane da kauyuka bayan mayakan Boko Haram sun fatattaki rundunar sojin Najeriya da ke karamar hukumar Marte ta Borno.
Taron kungoyoyi masu zaman kansu guda 43 sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus tunda ya gaza kawo karshen rashin tsaro a kasar nan, Daily Trust.
Dr. Hauwa Mohammed, diyar gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohamme na daga cikin likitocin da aka horara a kasashen ketare wadanda suka dawo gida Najeriya aka rantsa.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Alhaji Ibrahim Ahmed mai shekaru 91.Dattijon shine dagacin kauyen Kunduru a Kankia.
Wasu makasan haya sun bindige Okiemute Sowho, wani hadimin gwamnan jihar Delta, Ifeanyi A. Okowa. An kashe shi a garin Sapele da ke jihar Delta ranar Asabar.
Aisha Khalid
Samu kari