Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gidauniyar cigaba ta Kwankwasiyya (KDF) ta yi bayanin cewa ta tura a mutum 370 karatun digiti na biyu da na uku a jami'o'in kasashen ketare don ta basu damarsa.
Shugaban kasa Muhammadu jiya Talata ya ce biyan makuden kudaden fansa zai cigaba da habaka ta'addancin garkuwa da mutane, jaridar Daily Trust ta wallafa hakan.
Kungiyar gamayya ta masu siyar da kayan abinci tare da masu siyar da shanu ta Najeriya (AUFCDN) ta ce ta gwamace kayan abinci su lalace da ta cigaba da lamunta.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu matasa biyu bisa zargin tura wa wata matar aure sakonni na batsa. A wata takarda wacce kakakin hukumar, Lawan Ibrahim.
Daya daga cikin dalibai 279 na GGSS Jangebe dake jihar Zamfara da 'yan bindiga suka sako bayan sun sacesu a ranar Juma'a ta bayyana yadda 'yan bindigan da suka.
Wasu mayakan ta'addancin da ake zargin na Boko Haram kamar yadda majiyoyi suka tabbatar a halin yanzu suna kai farmaki karamar hukumar Dikwa ta jihar Borno.
Rundunar sojin Operation Lafiya Dole ta fattaki 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP wadanda suka yi yunkurin kaiwa garin Dikwa hari tare da kwata a jihar Borno.
'Yan bindigan da suka sace 'yammatan makarantar Jangebe sun basu lambobin wayarsu bayan sakinsu da suka yi ranar Talata tare da yin alkawarin zasu zo wurinsu.
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya ce akwai shirin cewa 'yan ta'adda za su iya sace wasu jama'an domin su tozarta gwamnatin tarayya, The Cable tace.
Aisha Khalid
Samu kari