Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola a ranakun karshen mako sun ya musanta labarin da ke yawo na cewa ya samu albashinsa.
Daya daga cikin daliban da aka yi garkuwa da su aka sako na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja ta bada labarin abinda ta fuskanta yayin da suke hannu.
A wani sabon bidiyo da kungiyar Jihadi ta Boko Haram ta fitar, an ga yara kanana ana koyar da su addini da kuma horar da su fada a sansaninsu, HumAngle tace.
Dalibai tare da malaman kwalejin kimiyya ta Kagara da ke jihar Neja sun isa babban birnin jihar, Minna. Dalibai 27, malamai 3 tare da wasu mutum 12 ne aka sace.
Hukumar tsaro ta fararen kaya (DSS) ta damke Salihu tanko-Yakasai, mai magana da yawun gwamna Kano, Abdullahi Umar ganduje bayan ya ce gwamnatin APC ta gaza.
Daga bisani 'yan bindiga sun saki 'yan makarantar kwalejin kimiyya ta gwamnati tare da malamansu da aka sace. An sako su a sa'o'in farko na ranar Asabar, 27.
Babu shakka babban mawaki Don Jazzy ya shiga farin ciki tare da annashuwa bayan sanarwar da ya bada tare da hotunan katafaren gidan da ya tamfatsa jihar Legas.
A wani lamari mai taba zuciya a Najeriya, wasu 'yan bindiga sun bindige wasu mutane 22 a jihar Zamfara.A ranar Alhamis, 25 ga watan Fabrairun 2021,'yan bindiga.
Daya daga cikin malaman makarantar sakandaren mata ta gwamnati da ke Jangebe a jihar Zamfara ya bada labarain yadda wasu fusatattun iyaye suka balle tagogi.
Aisha Khalid
Samu kari