Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Babban malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana sirrinsa na hadda Al-Qur'ani mai girma. Kamar yadda malamin ya tattauna da BBC Hausa.
Wasu mutane da aka tsare sakamakon zarrginsu da ake yi da zama 'yan Boko Haram sun bukaci wata babbar kotun tarayya da ke zama a Legas da ta kwatar musu hakkin.
Nan babu dadewa gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed zai koma jam'iyyar APC, cewar gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum. Gwamna Zulum ya sanar da hakan ne.
Jiragen sama da ke samar da makamai tare da abinci ga 'yan bindiga shine babban dalilin da yasa gwamnatin tarayya ta hana jiragen sama bi ta jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan da aka yi wa daya daga cikin shugabannin kuma gagararren dan bindiga mai suna Rufai Maikaji tare da kungiyarsa .
'Yan bindiga sun kai wa kauyensu ministan harkokin 'yan sanda, Muhammad Dingyadi, dake karamar hukumar Bodinga a jihar Sokoto farmaki, anan suka yi garkuwa da.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Gwaram, Yuguda Hassan Kila ya rasu ne a ranar Alhamis bayan wata kwarya-kwaryar rashin lafiya da yayi har aka kwantar dashi.
Wasu 'yan bindiga sun kai samame a yankin Kwaita da ke Kwali a babban birnin tarayya a Abuja inda suka harbe mace mai juna biyu kuma suka tisa keyar mutum uku.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci hukumar kula da shige da fice ta kasa (NIS) da ta kara zage damtse wurin saka ido a iyakokin tudu na kasar nan saboda.
Aisha Khalid
Samu kari