Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta kasa ta cafke gagarumin mai safarar miyagun kwayoyi da sunki uku na hodar ibilin a filin sauka da tashin jirage sama.
Tsohon karamin minsitan wutar lantarki na Najeriya, Muhammad Wakil, zai zauna a gidan yari har zuwa ranar 31 ga watan Maris 2021 bisa umarnin babbar kotun.
Ma'aikatar ilimi ta jihar Kwara ta soke hukuncinta na sake bude wasu makarantu 10 na jihar inda aka yi rikicin saka hijab cewar babbar sakatariyar ma'aikatar.
Mai shari'a Sylvester Ngwuta na kotun kolin Najeriya ya rasu. Majiyoyi daga kotun kolin sun tabbatar da cewa ya rasu ne wurin karfe biyu na safiyar Lahadi.
Shugaban matasan jam'iyyar APC na gundumar Garki, Hon Babangida Sadiq Adamu a ranar Asabar da ta gabata ya aura mata biyu a ranar daya a Abuja, Linda Ikeji.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da tashin gobara a farfajiyar fadar shugaban kasa dake Aso Rock. Kamar yadda Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasan.
Gagararren dan bindiga makiyayi da ke addabar yankin Ibarapaa da Oke- Ogun na jihar Oyo, Iskilu Wakili ya shiga hannun hukuma. Jaridar The Nation ta gano hakan.
A ranar Lahadi ne sojojin Najeriya suka hana mayakan Boko Haram daga mamaye babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. An gano cewa sojojin sun yi.
Bayan kwanaki kadan da aurar da diyarta, Gumsu Abacha, a bikin da ba a yi wani babban shagali ba ga gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, matar tsohon shugaban.
Aisha Khalid
Samu kari