Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Abubakar Bello, gwamnan Neja yace mulkinsa ba zai taba baiwa tubabbun 'yan bindiga kudi ba siyan makamai suke yi sannan su koma barna in an basu kudaden tuba.
Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar kano, ya ce mazauna jihar sun fi yadda da jami'an Hisbah a kan 'yan sanda. Shekarau ya sanar da hakan ne a wata tattauna.
Dakarun sojin Najeriya sun yi martanin gaggawa a harin da mayakan ta'addanci suka kai a daren Talata har babban birnin Maiduguri, jihar Borno. HumAngle tace.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa 'yan bindigan Zamfara watanni biyu to mika makamai, Gwamna Bello Muhammad Matawalle ya sanar da hakan yammacin Talata.
Karar bidiyon daloli tsakanin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da mawallafin jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar, a ranar Litinin ta dauka sabon salo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarni turo dakarun soji 6000 jihar Zamfara. Gwamna Bello Muhammad Matawalle ya sanar da hakan a wata sakarwa da yayi.
Aliyu Mohammed, shugaban sashi na 4r rundunar sintirin hadin guiwa a iyakokin kasar nan ta kwastam a arewa maso yamma, ya ce ya taba baiwa 'yan bindiga buhu 7.
Fitaccen mai rajin kare hakkin Yarabawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya ja kunnen jami'an tsaro a kan bibiyar mafarauta ko masu gadi dake.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya cika shekara daya a kan karagar mulkin dabo. Domin tunawa da ranar da ya hau karagar mulkin, babban basaraken ya jagora.
Aisha Khalid
Samu kari