Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle

Shugabannin tsaro sun isa Gusau, babban birnin jihar Zamfara a yau talata, 9 ga watan Marsi, 2021.

Sun samu jagorancin shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Lucky Irabor.

A halin yanzu sun shiga ganawa kan tsaro da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.

Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle
Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Asali: Twitter

KU KARANTA: Rundunar soji tayi martani ga Gumi akan tsokacinsa kan sojoji Kiristoci

Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle
Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Asali: Twitter

Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle
Hotuna: Hafsoshin tsaro sun dira jihar Zamfara, sun shiga ganawa da Matawalle. Hoto daga @tvcnewsng
Asali: Twitter

Karin bayani na nan tafe...

KU KARANTA: Hotuna da bidiyon gagarumin mai safarar miyagun kwayoyi, Bishi Taiwo, da NDLEA ta kama

A wani labari na daban, darakta janar na NADDC, Jelani Aliyu, ya kaddamar da sabon garejin gyaran ababen hawa na mata zalla a jihar Sokoto.

Rahotanni sun bayyana cewa garejin mai zaman kansa ne wanda NANA Girls and Women Empowerment Initiative suka kafa domin kafa tarihin gyaran ababen hawa ba ga maza ba kawai.

A yayin jawabi a taron, Aliyu ya taya sabbin kwararrun kanikawan mata murna inda ya bukaci su dage wurin aiki tukuru domin samun nasarori.

Aisha Khalid ma'aikaciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018.

Ta kwashe shekaru biyu tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu.

Za a iya bibiyar Aisha a shafinta na Twitter @DiyarKatsinawa

Asali: Legit.ng

Online view pixel