Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sama da fasinjoji 100 da za su je Legas suka sha dogon zama a filin sauka da tashin jiragen sama na Mallam Aminu Kano a ranar Lahadi bayan jirgin sama na Aero.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi rantsuwa da Qur'ani kan cewa bashi da alaka da ƴan bindigan da ke addabar jiharsa. Channels TV ta wallafa hakan.
Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom a ranar Asabar yayi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da jami'an tsaro da su tsamo ƴan ta'addan da suka addabi jiharsa.
An babbake wata ofishin 'yan sanda dake karamar hukumar Isiala Mbano ta jihar Imo. Daily Trust ta tattaro cewa 'yan bindiga ne suka rinjayi jami'an 'yan sanda.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta dakatar da zaben maye gurbi kujerar mazabar Ekiti ta gabas, jihar Ekiti, a majalisar dattawa.Dr Tella Adeniran ya sanar.
Wani matashi mai amfani da sunan @Linovin_ wanda yayi kama da dan nahiyar Asia na yin hidimar kasa kuma hotunansa sun janyo cece-kuce a kafar sada zumunta.
Tsohon alkalin alkalai, Mai shari'a Walter Onnoghen, ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sallameshi, Daily Trust ta wallafa.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya wakilci jihar Kogi ta yamma, yace babbar damfarar da ta taba faruwa a Afrika shine yadda aka goyi Buhari baya yayi shugabanci.
Wata amarya 'yar arewacin Najeriya ta shiga kanun labarai a kafafen sada zumunta bayan bidiyonta na ranar aure ya karade kafar. Ta bayyana sanye da fuka-fukai.
Aisha Khalid
Samu kari