Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Dakarun Rundunar Operationn Thunder Strike sun kashe 'yan bindiga biyu yayin da wasu suka arce da miyagun raunika a samamen da suka kai sansanin 'yan bindiga.
Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina yace baya goyon bayan yadda Ahmad Gumi, fitaccen malamin addinin Islama na Kaduna ke zuwa domin sasantawa da 'yan bindiga.
Shugaban hukumar NSCDC, Ahmed Audi yace 'yan bindigan da suka gallabi 'yan Najeriya suna da masu daukar nauyinsu daga kasashen ketare. Channels Tv ta wallafa.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta damke wani matashi da yayi sanadin mutuwar wani dattijo mai shekaru 60 kuma mahaifin abokinsa bayan ya lakada.
Rahotanni dake zuwa daga Zamfara dake arewa maso yammacin kasar nan na nuna cewa miyagun 'yan bindiga sun halaka mutum takwas,ciki har da sojoji uku bayan wata.
Wani dan Najeriya mai amfani da @uzomathias a Twitter ya janyo hankalin jama'a inda suka dinga maganganu bayan wani bidiyo da ya wallafa na biki ana bada abinci
Mawakiya kuma 'yar kasuwa, Rihanna ta siya wani katafaren tangamenen gida a Beverly Hills mai darajar dala miliyan 13.8.Gidan mai dakunan bacci biyar, yana da.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Antoni janar na tarayya, Abubakar Malami sun ce kundin tsarin mulkin kasar nan ya baiwa shugaban kasa Buhari damar rike IGP.
Rundunar 'yan sanda a ranar Talata ta damke wata kungiyar masu laifi 9 dake siyar da bindigogi kala-kala ga 'yan bindiga, masu fashi da makami, masu garkuwa.
Aisha Khalid
Samu kari