Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Najeriya tanda da masu sarautar gargajiya wadanda suke rika da al'adu tare da sarautar yankunansu. Yayin da yawansu tsofaffi ne, akwai sarakuna uku yara sosai.
A yayin martani ga wannan ikirarin, kakakin jam'iyyar PDP, Kola Ologbondiyan, yace tuni 'yan Najeriya suka kai karshen hakuri da za su iya dasu kuma sun shirya.
Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya gano mutane 528 dake zama a sansanin 'yan gudun hijira na Maiduguri ba bisa ka'ida ba, jami'an gwamnatin jihar suka ce.
'Yan bindiga sun halaka wasu mutum hudu da suka hada da ma;aikacin lafiya daya a kananan hukumomin Igabi da Jema'a na jihar Kaduna a ranar Litinin,sun bar wasu.
Gwamnan jihar Jigawa kuma shugaban kwamitin tsari na jam'iyyar APC, Badaru Abubakar, yace za a yi gagarumin taron jami'iyyar a watan Yuni. Daily Trust tace.
Rundunar sojin Najeriya nan kusa za ta koma farautar masu tada kayar baya kamar su Sunday Igboho da Asari Dokubo, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru tabbatar .
'Yan bindiga sun sheke 'yan sanda uku a sabon harin da suka kai karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia. The Cable ta gano cewa 'yan sanda da aka kashe a safiyar.
Rikicin hijabi da yaki ci balle cinyewa a jihar Kwara a jiya ya karu kuma ya sauya salo yayin da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai hari makarantu da.
A jiya ne wasu dattawan arewa suka yi magana a kan abinda suka kwatanta da kokarin ilatawa tare da raunata arewa ta hanyar nuna cewa dukkan abubuwa marasa dadi.
Aisha Khalid
Samu kari