Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kamfanin man fetur na kasa (NNPC) ta ce za a cigaba da siyar da man fetur a farashin da yake har sai ta kammala tattaunawa da kungiyar kwadago, Kennie Obateru.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da rashin fahimtar hoto da Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya gabatar.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tana matukar jin kunyar yadda ake sace daliban makaranta a kasar nan, cewar Malam Garba Shehu, hadimin shugaban kasa.
Wani gajeren bidiyon Aliko Dangote yana jawabi ga wasu ma'aikatansa ya bazau. Kamar yadda ma'abocin amfani da Twitter mai suna Omasoro Ali Ovie ya wallafa.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kutsa kwatas din ma'aikatan filin jirgin sama na Jos dake yankin Heipang a jihar Filato inda suka.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari da abu mafi alheri da ya taba faruwa a Najeriya, Daily Trust ta ce.
Shugaban kasa M,uhammadu Buhari yace ta'addanci, mayar da jama'a 'yan gudun hijar da sauyin yanayi manyan kalubale ne ga jama'a da alakar dake tsakanin kasashe.
Darakta janar na hukumar Zakkah da Hisbah na jihar Kano, Safiyanu Abubakar, yace ana shirin mayar da biyan Zakka ya zama wajibi ga dukkan 'yan siyasa kafin su.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Dimeji Bankole, a ranar Alhamis ya yi ganawar sirri da Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun a ofishinsa dake Oke-Mosan, Abeukuta.
Aisha Khalid
Samu kari