Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), a jiya ta bayyana cewa ana amfani da kudin fansa wurin asassa wutar ta'addancin BokoHaram a yankin arewa maso gabas,Vanguard.
Ibrahim Attahiru, shugaban rundunar sojin Najeriya ya tabattar da cewa rundunar za ta zama gawurtacciya da za ta dinga shawo kan kalubalen tsaro a kasar nan.
Zakakuran sojojin sashi na 1 karkashin rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka wasu mayakan ta'addanci na Boko Haram a hanyar Njimia dake Alafa, Sambisa.
Mayakan ta'addancin na Boko Haram shida, fararen hula uku da wani sojan kasar Kamaru sun mutu a ranar Asabar, 27 ga watan Maris, a harin daren da 'yan ta'addan.
Sanata Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a kan karfafa yaki da rashawa da yayi a jihar, Daily Trust ta ce.
Gagarumar gobara ta lashe tashi a kasuwar doya inda ta cinye kayan abinci na miliyoyin naira a kasuwar Namu daka karamar hukumar Qu'an Pan dake jihar Filato.
An samu wata ƴar hayaniya a cikin jirgin sama na tashar jirgin Sam Mbakwe dake Owerri a ranar Lahadi tsakanin tsohon basarake, Eze Cletus Ilomuanya da Okorocha.
A kokarin tabbatar da binciken da ya dace tare da damke masu hannu a harin da aka kaiwa gwamman jihar Binuwai,Samuel Ortom, sifeta janar na 'yan sanda Najeriya.
Zababben shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya jaddada mayar dahankalinsa wurin kakkabe rashawa a kasar nan inda yace doka da tsoron Allah ne jagororinsa.
Aisha Khalid
Samu kari