Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Alamu sun nuna cewa tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya gwada wa ƴan Najeriya cewa shekaru ba a bakin komai suke ba. Kamar yadda alamu suka nuna, tsohon.
Wata mazauniya jihar Kaduna mai suna Hannatu Tanko ta bada labarin yadda jini ya dinga fita ta baki da hancinta bayan an kammala mata riga-kafin cutar korona.
Charles Soludo, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya yace a harin da ƴan bindiga suka kai masa,sai da sukayita musayar wuta da ƴan sanda na tsawon mintuna 15.
Za a ɗaure ƴan Najeriyan da sukaƙi yin rijistar ƴan ƙasa a gidan gyaran hali, don babu wanda zai mori romon demokradiyya ba tare da rijista ba a cewar ministan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis ya jaddada matsayarsa na cewa Najeriya ta fi karfi tare da tsayuwa a matsayinta na kasa daya. The Punch tace.
'Yan sanda sun damke wani da ake zargin yana da alaka da harin da aka kaiwa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Farfesa Charles Soludo, a jihar Anambra.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe sojoji a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. An gano cewa 'yan bindigan sun sace sama da mutum goma.
Ned Nwoko, biloniyan dan siyasa kuma mijin jarumar Nollywood Regina Daniels, ya yi bayanin dalilinsa na auren mace fiye da dayada kuma auren mata masu karancin.
Jirgin yaki na sojin saman Najeriya dake ayyukan yau da kullum a yankin arewacin Najeriya ya bace. Kakakin rundunar sojin kasa, Air Commodore Edward Gabkwet.
Aisha Khalid
Samu kari