Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kwanaki kadan bayan rasuwar dan majalisar tarayya, Haruna Maitala, wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Lere ta tarayyar Najeriya a Kaduna, Suleiman Aliyu.
Babangida Sadiq Adamu, mutumin da ya auri mata biyu a rana daya ya bayyana yadda rayuwar aurensu take tafiya. Dama labarinsa ya watsu a kafafen sada zumunta.
Sojoji sun samu nasarar kubutar da dalibai 5 cikin 39 wadanda 'yan bindiga suka yi garkuwa dasu a FCFM dake Kaduna. Kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro.
Wani bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumuntar zamani wanda aka ga wasu matasan jihar Kogi dauke da bulalai suna tsabgawa wasu matasa biyu da suke zanga-zanga.
Wasu gwamnonin da aka zaba karkashin jam'iyyar APC sun wanke kafarsu musamman don kai ziyara jihar Zamfari don yin jaje ga jihar da jama'anta akan gobarar data.
An samu labarin yadda wasu 'yan bindiga suka budewa wani shugaba na jam'iyyar APC wuta, Olorogun Ovoke Shasha a garin Ughelli dake jihar Delta, The Nation.
Rundunar sojin Najeriya na bataliya ta 192 dake Gwoza jihar Borno sun samu nasarar kashe akalla wasu 'yan ta'adda 12 da ake zargin 'yan Boko Haram ne,The Cable.
Iyayen daliɓan da aka sace a kwalejin koyar da aikin noma da gandun dabbobi dake jihar Kaduna sun sha alwashin sasanci da ƴan bindiga domin kuɓutar da ƴaƴansu.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kaiwa tawagar gwamnan jihar Borno farmaki a ranar Juma'a, 2 ga watan Afirilu kan titin Monguno-Nganzai.
Aisha Khalid
Samu kari