Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, ya daki kwano a karo na biyu yayin gabatar da jawabi.Tsohon gwamnan Legas din ya kira Dolapo Osinbajo, matar shugaban kasa.
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace shugaban karamar hukumar Okrika dake jihar Ribas, Honarabul Philemon Kingoli, a Fatakwal. Leadership tace.
Yayin da shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yake bin dabaru da salo iri-iri na siyasa don ganin ya cimma burinsa na tsayawa takarar.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta musanta azabtar da Sa'idu Afaka, direban shugaban kasa Muhammadu Buhari har hakan yayi sanadiyyar mutuwarsa. The Nation.
A Najeriya, 'yan siyasa suna samun damar rike kujerun sarautar gargajiya daga garuruwansu da inda ba garinsu ba.Suna samun wadannan matsayin ne sakamakon yadda.
A ranar Laraba mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin da ya sanya Buhari ya nada Usman Alkali a matsayin sabon sifeta janar na 'yan.
Gwamnan jihar Borno, farfesa Babagana Umara Zulum ya kwana yana rabawa yan gudun hijura 70,000 Naira miliyan 200 da kayan abinci a ranar Laraba, kuma sai da ya.
Shugaban karamar hukumar Kumbotso dake jihar Kano, Hassan Garban Kauye Farawa, ya dauki hadimai 55. Yayin da yake rantsar dasu, Farawa ya ce ya yi hakan ne don.
Sabon sifeta janar na 'yan sanda, Usman Alkali ya ce 'yan sanda a karkashin mulkinsa zasu tabbatar da bunkasa harkar tsaro a Najeriya. Premium Times ta ruwaito.
Aisha Khalid
Samu kari