Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani ango yayi batan dabo a ranar bikinsa kuma kamar yadda yace, yayi hakan ne domin ya samu ya huta a gidan abokansa saboda gajiyar da yayi Daily Monitor tace.
Siyasar Najeriya kwata-kwata ba ta mata bace saboda basu kai labari. Hakan ya matukar shafan yawan matan da ke zama zakaru a siyasar kasar nan babu dadewa.
Wasu ma'aurata 'yan Najeriya sun tabbatar da cewa soyayyar amana har a wannan zamanin akwai ta.Ma'auratan sun angwance a ranar Asabar, 10 ga watan Afirilu 2021.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, jaridar Premium Times ta ce.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce zata gudanar da kidayar mata masu zaman kansu da suke fadin jihar don sanin asalin yawansu a jihar. Jaridar Premium Times ta sanar.
Lamari ya dauka zafi tsakanin wasu 'yan kwamitin rikon kwarya na majalisar wakila a kan makamai, da shugaban sojin kasa, Laftanal janar Ibrahim Attahiru bayan.
Sansanin sojin ruwa na Sekondi sun rike wani sojan ruwa na Ghana mai suna Leading Seaman Umar Sahid Abubakar akan datsar wani Benard Ababio, sojan sama, bisa.
Wani faston Najeriya, Samson Benjamin ya yi zanga-zanga akan mulkin Buhari a ranar Lahadi a Legas dauke da akwatin gawa akan shi inda yace bai gamsu da mulki.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce an zabe shi ne don bunkasa jihar ba don biyan albashi ba. Hakan ya biyo bayan sallamar ma'aikata 4000 na fadi jihar.
Aisha Khalid
Samu kari