Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A daya daga cikin fitarsa ta musamman a 2021, dan uwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma makusancinsa, Mamman Daura, ya ziyarci jihar Adamawa saboda rasuwa.
Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jihar Imo ya ce zanga-zangar EndSARS ta zalincin 'yan sanda, Boko Haram da sauran matsalolin tsaro sun faru ne sakamakon fatara.
'Yan ta'adda sun kaiwa kayan tallafi a Damasak, jihar Borno farmaki kamar yadda NRC ta tabbatar. Sai da suka saci na sata sannan suka bankawa sauran wuta Borno.
Wasu da ake zargin 'yan boko haram ne sun afka wuraren Molai dake Maiduguri inda suka kashe soji 3 da yammacin Asabar kamar yadda majiyoyi da dama sun tabbatar.
Gwamnatin tarayya ta zargi kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta NARD da wasa da rayukan al'umma a wannan halin da kasa take ciki na tsanani, Channels TV.
Abdulrahman Dambazau, tsohon shugaban sojin kasa, ya kamanta kungiyoyin IPOB da OPC da kungiyar Boko Haram.A cewarsa OPC da IPOB suna yunkurin tayar da tarzoma.
Mabiya Malamininnan na jihar Kano, Abduljabbar Kabara, sunyi kira ga Ganduje da yayi gaggawar bude musu masallaci don su mori ladar watan Ramadana mai zuwa.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace ba zai baiwa wani mai garkuwa da mutane ko sisi ba koda kuwa dansa ne yake hannunsu. Ya sanar da hakan a wata hira.
An tura jami'an tsaro yankin Ama Awusa, yankin da mafi yawan mazauna wurin 'yan arewa ne a garin Owerri, babban birnin jihar Imo domin baiwa Hausawa kariya.
Aisha Khalid
Samu kari