Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kafafen yada labarai dake kasar Chadi sun fitar da rahoto masu karo da juna a kan zargin da ake na jin tasin harsasao a fadar shugaban kasar dake N'Djamena.
Usman Baba, sabon mukaddashin shugaban 'yan sandan Najeriya, ya janye dukkan manyan jam'ian'yan sanda dake hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arziki.
Sunday Erhabor, dan sanda mai mukamin ASP, wanda wani ami abun hawa yaci zarafi a jihar legas, yace bai taba harbin kowa ba tunda ya shiga aikin dan sanda.
Rahotanni daga jaridar The Nation sun nuna cewa ababen hawa da fasinjoji dake kan babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki sun tsaya sakamakon harbe-harbe dake tashi.
Wani dan Najeriya mai suna Abubakar Suleiman Idris, yace magoya bayan jarumar fina-finai, Rahama Sadaua, makiya Musulunci ne da yankin arewacin kasar Najeriya.
A kalla 'yan kasuwa 400 a fadin jihohi 8 na arewacin Najeriya aka kama sakamakon zarginsu da ake yi da daukar nauyin 'yan ta'addan Boko Haram da 'yan bindiga.
Wani dan gani kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abubakar Rabiu, ya hada kayatacciyar liyafa a Katsina domin murnar dawowar shugaban kasan daga Ingila.
A watan da ya gabata ne Malam Garba Shehu, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa aka yada labarai, yace gwamnatin tarayya ta kama wasu 'yan canji da ke.
Masarautar Kano ta musanta siyar da filayen Gandun Sarki wadanda yasa hukumar yayi da rashawa ta jihar kano take tuhumar Sarki Aminu Bayero da shi, Daily Trust.
Aisha Khalid
Samu kari