Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata ma'abociya amfani da kafar sada zumunta ta Twitter tayi ikirarin yadda mijin wata abokiyar aikinta ya kone mata dukkan takardun shaidar kammala karatunta.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue, ya ce bai sake iya runtsa bacci ba tun bayan da aka kashe sojoji 11 a jiharsa. An kashe sojojin a kauyen Bonta dake karamar.
Iyayen daliban kwalejin horar da aikin noma da gandun dabbobi dake Afaka a jihar Kaduna, sun ce an bukaci su biya kudin fansar 'ya'yansu har naira miliyan 500.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta cafke wasu 'yan kasar Chadi da Nijar dake samarwa miyagun 'yan ta'adda kwayoyi a jihohi Taraba da Niger.
Wasu 'yan bindiga da har yanzu ba gano ko su waye ba yammacin ranar Alhamis un tsinakyi fadar Obadu na Ilemeso dake Ekiti a jihar Ekiti.Jaridar Leadership tace.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta damke wani likita tare da mutum 7 a kan zarginsu da ake yi taimakawa 'yan bindiga a fadin jihar, Kwamishinan labarai yace.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi bayanin dalilin da yasa ya zabi Usman Alkali Baba a matsayin sabon mukaddashin sifeta janar (IGP) na 'yan sandan Najeriya.
Gwamnan jihar Kogi kuma shugaban kwamitin tuntuba na jam'iyya mai mulki ta APC, Yahaya Bello, ya ce gwamnoni masu yawa daga jam'iyyar PDP da manyan jam'iyyar.
Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta ce rundunarta ta Operation Lafiya Dole ce ke rike da garin Damasak dake karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno na arewaci.
Aisha Khalid
Samu kari