Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kalla mutum hudu aka kama wadanda ake zargi da alaka da 'yan bindigan daji, satar shanu, garkuwa da mutane tare da fashi da makami a jihar Katsina, Channels.
Gwamnonin jihohi 17 na kudancin Najeriya sun shiga ganawa a jihar Delta dake kudancin kasar nan.Wasu daga cikin gwamnonin da suka samu halartar taron sun hada.
'Yan sanda a jihar Binuwai sun bankado wasu kaburburan sirri a karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar. Daily Trust ta ruwaito cewa an samo ire-ire kaburburan nan.
Kasar Saudi Arabia ta sanar da cewa a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin, 11 ga watan Mayun 2021. Hakan yasa za a cika watan Ramadan ya kai talatin.
Dan sanda mai mukamin DSP mai suna Abdulqadir Garba Hardo, wanda wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka harba a jihar Kebbi ya riga mu gidan gaskiya a Gusau.
Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ya cika tankam a ranar Litinin sakamakon birni Hajiya AIsha Jummai Alhassan, tsohuwar ministan harkokin mata da walwalar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana Laraba, 12 da Alhamis 13 ga watan Mayun 2021 a matsayin hutun sallah karama mai zuwa. Ministan cikin gida, Ogebni Rauf Aregbesola.
Usman Baba, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, ya ce jami'an tsaro na aiki tukuru wurin tabbatar da cewa sun shawo kan matsalar tsaron kasar nan, The Cable.
Hadiza Bala Usman,dakatacciyar manajan daraktan NPA ta musanta rahoton kafafen yada labarai na cewa ita kadai ke iya bada kwangila a hukumar yayin da mulkinta.
Aisha Khalid
Samu kari