Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a kauyen Koya dake karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano bayan zargin barkewar cutar amai da gudawa a yankin dake Kano.
Yan bindiga da ake zargin mambobin IPOB ne sun kai mugun farmaki ofishin 'yan sanda dake Odoro Ikpe a karamar hukumar Ini ta jihar Akwa Ibom. Jami'ai shida.
Hargitsin cikin gida ya fara tsakanin mabiyan kungiyar Kwankwasiyya dake jihar Kano. Hakan ta faru ne sakamakon rabon kayan abinci na azumi na miliyoyin naira.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta abinda ya kwatanta da 'rashin tausayin wasu 'yan Najeriya' ga cigaba, inda yayi kira ga 'yan kasa da su dinga dubawa.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya taba wakiltar Kogi ta yamma, yace shugaban kasa Muhammadu koyaushe baya nan kuma bashi da lokaci. Jaridar TheCable ta ruwaito.
Mummunan harin da kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kei yayi sanadin tarwatsewa sansanin sojojin Najerya dake Damboa a jihar Borno dake arewa maso gabas,HumAngle.
Duk da shigar 'yan sanda tashin hankalin dake faruwa a yankin Mile 12 a jihar Legas, kungiyoyin dake fada sun cigaba da tada zaune tsaye. Premium Times ta ce.
Sanata mai wakiltar Osun ta gabas, Francis Fadahunsi, yayi kira ga majalisar dattawa da ta dauka mummunan mataki domin kawo karshen kalubalen tsaro da ya dame.
Wata kungiyar karkashin inuwar #IstandwithBuhari# tace shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai saurari miyagun da ke kira gareshi ba da ya sauka mulki kafin cika.
Aisha Khalid
Samu kari