Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Maira Bashir El-Kanemi budurwa ce matashiya 'yar Najeriya wacce tun asalinta take sha'awa tare da fatan tukin jirgin sama.Matashiyar 'yar Najeriyan ta zama abu.
Lokacin farin ciki ne da annashuwa ga sojojin Najeriya dake gaban daga yayin da aka sanar dasu cewa Manjo Janar Frouk Yahaya aka nada a matsayin shugaban sojin.
A ranar Alhamis, 27 ga watan Mayun 2021 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban sojin kasa na Najeriya.
Wani miji ma'abocin soyayya ya baiwa matarsa kyauta wacce za a iya cewa mafi shaharar kyauta da za a iya baiwa mutum a shekarar 2021.Wani dan kasar Amurka mai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sanatan Basheer Mohammed a matsayin sabon darakta janar na hukumar yaki tare da hana safarar mutane wato hukumar(NAPTIP).
A yau Alhamis,27 ga watan Mayun 2021 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin saon shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin shugaban dakarun sojin kasa na Najeriya.Yahaya,mai mukamain manjo janar zai maye gurbin Attahir.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa sabon albashi na musamman na malaman makaranta wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince dashi a 2020 zai fara aiki.
Matashi dan Najeriya mai shekaru 23 mai suna Adam Dalla ya aura fitacciyar 'yar siyasa a Adamawa mai suna Barista Jamila Babuba. Kamar yadda wallafar da shafin.
Aisha Khalid
Samu kari