Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jaja Wachuku, tsohon mai wakiltar Najeriya ne a majalisar dinkin duniya kuma shahararre ne. A wannan rahoton, Legit.ng ta tattaro abubuwa shida da ya dace ku.
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bada umarnin dage taron majalisar zartarwa da na hukumar al'amuran 'yan sanda zuwa makon gaba.
Shugaban kasan Korea ta arewa ya haramta saka damammun wanduna tare da askin banza a kasar sakamakon tsoron lalacewar tarbiyar matasa ta hanyar kwaikwayon wasu.
Manjo Nura Hamza,daya daga cikin sojin da suka rasu a hatsarin jirgin sama na ranar Juma'a, 21 ga watan Mayun 2021 kuma an san shi da taimakon marayu da gajiya.
Fadar shugaban kasa tayi martani ga wani rahoto dake bayyana cewa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo bashi da lafiya kuma an gan shi a asibitin Reddington.
Dan majalisar wakilai, Abdulrazaq Namdaz, ya bada labarin yadda ya kusa shiga jirgin saman da yayi hatsari har ya kashe shugaban sojin kasa, Ibrahim Attahiru.
A ranar Asabar, 22 ga watan Mayun 2021,Daily Post ta ruwaito wani rahoto inda take ikirarin cewa wasu mutum biyu sun fita da kumbo daga jirgin da yayi hatsari.
A watan Satumban 2006, sojojin Najeriya da suka hada da janaroyi 10, laftanal kanal daya da wasu biyu sun rasu sakamakon hatsarin da Dornier 228-212 ya tafka.
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari a ranar Lahadi ta kai ziyarar ta'zaiyya ga iyalan marigayi Janar Ibrahim Attahiru wanda ya rasu tare da sauran sojoji 10.
Aisha Khalid
Samu kari