Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jami'an kamfanin jirgin sama na Air Peace sun bankado wani yunkurin sace jarirai biyu a filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed dake jihar Legas.
Aliyu Abdullah, mataimaki na musamman ga uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a fannin yada labarai dda hulda da jama'a, yayi wata wallafa a kan dakatar da.
Akwai hasashe tare da rade-radin cewa Mai mala Buni, gwamnan jihar Yobe, yana shirin yin murabus daga shugabancin jihar Yobe domin ya samu dama shugabantar.
Sojoji masu mukamin Manjo Janar-janar kuma 'yan aji na 36 na makarantar horar da hafsin soji da aka bayyana za a yi musu ritayar dole bayan nada Manjo Janar.
'Yan kasuwa a fadin kasar nan sun koka da yadda gwamnatin tarayya ta dakatar da Twitter a Najeriya inda suka ce kasuwancinsu a halin yanzu sun durkushe kuma.
Wata mata 'yar Najeriya mai suna Margreta Jimoh wacce aka fi sani da Sinkafar Maggi a Ado Ekiti, jihar Ekiti, ta nuna cewa 'yan kasuwa zasu iya samun riba koda.
Ma'aikatar harkokin waje a ranar Litinin, 7 ga watan Yuni, ta ce gwamnatin tarayya bata zayyana wasu sharudda ba da za ta saka a dage dakatar da Twitter da aka.
'Yan bindiga sun sake kashe manoma 41 a kauyukan Tofa da Samawa na karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Wani mazaunin yankin wanda yace sunansa Balarabe.
Manyan sojoji ashirin da tara aka tirsasa yin murabus daga aiki bayan nada Manjo Janar farouk Yahaya a matsayin shugaban hafsan rundunar sojin kasa na Najeriya.
Aisha Khalid
Samu kari