Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Miyagun 'yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai farmaki jihar Kano kuma sun tasa keyar wani attajirin dan kasuwa dake karamar hukuma Dambattan jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta cake wata kungiyar 'yan fashi da makami ta mutum uku da suka kware wurin fashi ga jama'a a wuraren Choba/Obiri dake Ikwerre.
An tabbatar da kisan 'yan bindiga biyar a yammacin Laraba yayin da suka yi arangama da rundunar yan sanda a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina dake arewaci.
AirLive ta tabbatar da yadda wani matukin jirgin sama mai suna Luke Aikin ya kafa tarihin duniya inda ya zamo wanda ya taba dirkowa daga wuri mafi nisa ba tare.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce rade-radin da ake na cewa akwai yuwuwra ritayar wasu sojoji masu mukamin janar-janar bayan naid da shugaban kasa yayi wa Manjo.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Manjo Janar Farouk Yahaya ya jinjinawa kokarin dakarun sojin kasan Najeriya dake aiki wurin Sabon Birni, garin da ke iyakar.
Mathew Hassan Kuka,babban limamnin cocin katolika na jihar sokoto, ya jajanta yadda shugabannin siyasa ke rantsuwa da kuma yadda rashin tsaro ke hauhawa a kasa.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan Boko Haram masu yawa tare da lalata motoci shida na yakin 'yan ta'addan a ranar Laraba, 2 ga watan Yuni. Kamar yadda.
Twitter ta yi bayanin dalilinta na goge wallafar da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a kafar sada zumuntar, lamarin da ya kawo cece-kuce daga 'yan Najeriya.
Aisha Khalid
Samu kari