Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma Abuja bayan ziyarar aikin kwana daya da ya kai cibiyar kasuwanci ta Najeriya, jihar Legas. Bashir Ahmad ya wallafa hakan.
Fitacce kuma jarumin mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abba Kyari ya bayyana yadda ya samu barazana sama da 100 daga Boko Haram, 'yan bindiga, masu garkuwa.
Bidiyon wata mata da 'ya'yanta dake rayuwa a bandaki na tsawon shekaru shida sun bayyana a kafar sada zumunta. A wani bidiyo da @afrimax_tv ta wallafa a Instag.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace jam'iyyar APC mai mulki ce zata yanke hukuncin wanda wanda zai gaje shi ba wai shi da kansa ba, Jaridar daily Nigerian ta ce
Rahoton da sashen bincikensirri na tattalin arziki na 2021 na duniya ya fitarya bayyana garin Legas a matsayin birni na biyu mafi muni da dan Adam zai iya rayu.
Wani mutum ya bayyana cewa hatta namun daji za a iya jaiyesu a cikin gida. Balaraben ya ajiye zakuna biyu a matsayin abokan rayuwarsa kuma ya bayyana su kafar.
Fitaccen dan wasan damben nan Floyd Mayweather ya bayyana hadadden agogon hannunsa mai darajar $18,000,000 wanda ya kai N8.9 biliyan yayin da ya halarci wani.
Wani bidiyo mai matukar kayatarwa ya bayyana a kafar sada zumunta inda aka ga mahaifin amarya yana nuna kwarewarsa a rawa wurin bikin diyarsa. A liyafar auren.
Jami'an tsaro dake ofishin hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun yi wa shugaban kungiyar lauyoyi ta Najeriya duka.
Aisha Khalid
Samu kari